WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
A man should be bold enough to embrace his faith or be defeated in the battle of life. They is no point proving a point, where its useless proving a point. why are you ashamed of yourself because you are not as rich as someone else, why do you have to fake reality just to impress the one who hardly notice what you are doing, the irony of the whole thing is that, others are too busy with their own problem that only few of them even have time to notice you exist. So just be you and appreciate every moment. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske


KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Mai amfani jin kunyar matsayin dakake a halin yanzu bayan bayin ka bane. Mai yasa kake takurawa kanka sai kayi bajinta domin ace kai wani ne bayan kai ba kowa bane. Ina amfanin daurawa kai nauyin da Allah bai daura maka ba. Mai nene ribar ka idan wadan da kake kashe kan ka saboda su suka gano cewa kai mara gaskiya ne. Karshen ta wadan da kake so ka burge bama su san kana yi ba. Kawai katsaya matsayin ka kakuma yi hakuri da rayuwa. Yanda wani yafika, haka kafi wani. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top