WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Most times we really don't have to blame others for our mistakes, because correction doesn't come from blaming others but from accepting our mistakes. Be fair to yourself and to others, accept challenges and work on yourself. You need you more than anyone else needs you. So get off your ego and admit you are wrong when you are. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Babu tayan da babba zai ja girman sa kuma na kasa dashi ya raina shi. Domin shi girma kaman turare ne, idan ka fesawa kanka, suma nakusa da kai zasu ji kamshin. Bazai yu ba mutun ya ci kasa kuma ka dauke shi mai hankali. Shi kamun ka kamar riga ne, wanda ka ganshi da ita, yana da ita. Wanda bashi da ita shiya so hakan. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment