WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
It's going to take more than just hard work to keep you going when you have so many people around you who can do what you can do. The world has no special treatment for you when you are not special and no matter how good you are, you are only relevant when you are useful to people. Spend more time on building yourself for future than more time on beautifying the you that you are now. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Akwai kalubale a rayuwar ka aduk lokacin da ka sami daukaka ko sha'ara a wani fanni na rayuwa, musanman idan kana kewaye da waddan da zasu iya yin abun da kake yi amma basu da damar da kake da ita. Akullum tunanin ka daya ne, tayaya zaka cigaba da zama na daya, Amma su kuma tunanin su akullum uku ne. Yazasu kamo ka, yazasu wuceka kuma yazasu kasance agaban ka har abada. Don haka kada ka mai da hankali wajan kawata yanzun ka, ka gina goben ka domin gaba tafi baya yawa.
Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top