WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Why do you always have to worry about things people would say about you, when it is clear that nothing you do right that will not seems wrong to some people. You don't really owe any one explanation on why you chose to do what makes you happy, because nobody mean to you what you mean to you. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern concern. From Dabo Daprof.
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Ba karamin dadi bane ace kana da wanda ya damu dakai ako wani lokaci, mai tausayin ka, mai taimakon ka, mai rarrashin ka, mai baka shawara ta gari, mai gyara maka kurakuran ka, mai alfahari da kai, mai mutunta ka, mai kaunar ka, mai sanka, mai saka nishadi da farin ciki dakuma biyayya ga reka. Amma yanda rayuwa ta koma yanzu, samun irin wanda zai maka hakan sai anyi da gaske. Domin duniya yanzu kowa kansa yasani, sai dai ako wani yanayi ba'a rasa na gari. Idan kasamu irin su a rayuwar ka, kada kayi sake dasu har ka rasa su. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ta shafa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top