KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Dadin rayuwan nan na dan wani lokaci ne masu wucewa, kar samun duniya yasa ka shagala da naiman kiyama. Yiwa kanka fada tun Kana da daman yin hakan, domin babu maganar wanda zai shigeka kamar wanda kayi wa kanka. Kalamai GA zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #JJC #zuciya
WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Too many ups and downs everyday will make you want to give up everything you dreamed of. But the road to success is not that smooth and easy for all the passengers going that way, so to get there you have to hold on and patiently wait till the journey finally ends. Your sacrifice will never go in vain. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #JJC #zuciya
Post a Comment