WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Its always better for others to praise you than you praising yourself. Don't create attention at all cost, people will get bored with you. Allow others to appreciate your art, don't force it on them. If you are good and have to say it, then you aren't good enough to be called good. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Yi kokari ka gina kanka da kuma wasu alokacin da dama tazo maka, domin ko ba dade ko ba juma wataran damar zata gushe. Anyi masu arziki, masu kudi, masu milki dakuma masu sarauta abaya, wasun su yau sai tarihi kowai babu su kuma. Wanda yasan rayuwa, baya zake mata. Domin yanda wanin ka ya zamam maka tarihi, haka wata ran zaka zamam wa wasu tarihi. Ya rage naka kayi abun da duniya zata shima albarka ko wanda zasu Allah wadai da kai. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment