WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
The reason why you care about someone more than you care about yourself sometimes is not just because you love or like them, its because they need you more than you need them to make your life complete. You always want to better their lives with every thing you have to offer, and even when their don't show you the kind of appreciation you deserve you still feel the need to help them. You are the pillar of strength to someone just as someone else is to you and that is the gift of life. So cherish it and move on. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Shakuwa tana da tasirin da milki,kudi,wadata,iko dakuma karfe basu dashi a rayuwar mu. Shukawa takan sa kayi biyayya ga umarnin wanda bai kai ya baka umarni ba kuma kabi inda ace babu wannan shakuwar, takan sa kayi hidimar da bazaka yi hakannan ba kawai, takan sa kashiryu, ka nutse, Kakuma kama kanka batare da siri ba, takan sa ka dauki shawarar da ko a gida aka baka ba lalle bane ka dauka, takan sa ka hakura da farin cikin ka indai zasu samu tasu farin cikin kuma ace Kaine silar hakan, shukuwa ta wuce duk yadda kadau ke ta, kuma idan kasamu waddan da zaku yiwa juna wadannan abubuwan dama wasu saboda shakuwa, to lalle kunyi dace da juna, kuma kada kayi abun da zai sa ku rabu dasu domin maye gurbin su damai irin halin su zaiyi wuya.Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety

Post a Comment

 
Top