WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Don't involve yourself in too much arguments with others, it's one way to lose your respect easily. If their point is not strong enough to convince you, don't expect yours to convince them either. You know if you are right and that's all that matters. Too much of argument can cause you problems, troubles, misuderstanding and sometimes even lead to separation. Know your stopping point and learn to tolerate each other despite your differences. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Yawan musu yana kawo zubewar mutunci tsakaninka da mutane musan man idan yakasance akoda yaushe kana nuna musu kai kafi kowa gaskiya koda ace kaine baka da hujja. Akwai abubuwan da basu kamata abasu maihimmanci ba kuma musu nadaga cikin su. Yakan haddasa gaba,fitina,rigima ko hayaniya tsakanin ka da wasu, kuma abun da zai jawo maka kpacin rai ina amfanin aikata shi. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety

Post a Comment

 
Top