WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Are you sad because you don't get the respect and treatment you deserve from your family? They take decisions without your consent, they hardly inform you about things that affect the family, rather you find out as an outsider will. Your opinion don't count, the young ones hardly greet you, they serve you food like you are a beggar, and when you are ill, you are on ur own. Do not let that distract you from giving your all to your goals, someday they will realize how wrong they were to have treated you like that when you become the only pillar that holds your family. That time will surely come but when it does, do not pay them back with evil. Because you being successful alone is more than any vengeance. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muna_kwana

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Damuwa kake saboda yadda aka daukeka mara daraja da karkance a gidanku ko danginku? "Allah sarki", yi hakuri ka saurareni da kyau.
Idan zasu aiwatar da wani abu bazasu fada maka ba sai dai kaji awaje ko kagani saboda baka da kudi ko?
Basa girmama ka ko nuna maka kulawa saboda bakada kudi, karka damu, kuma kada hakan yasa ka hakura da jajircewa akan cinma burikanka domin lokaci zaizo da kai zaka zama madogaran su, amma idan lokacin yazo, kada ka saka musu da sharri kamar yadda suka maka, domin nasaran da kasamu kadai ma ai ramuwace babba. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top