WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
We all dream big in life, but most of us will never bring their dreams to reality. Not because we are not capable but because we live among people who already gave up achieving their dreams. We fear they would hate us and disassociate themselves from us. But your dreams are your dreams and only you can make them come to reality. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muna_kwana

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Idan burinka a rayuwa shine ka samu cigaba dakake da bukata, to wajibine ka guji wadan da masu san mai suke so a rayuwa ba. Idan kana ma'amala da masu karamar tunani, kaima zaka fara kamar tunani, idan kuma Kana kewaye da masu jajircewa dakuma kwazo a harkokin su, to kaima zaka taso da irin wannan yanayi. Domin mai farin tufafi bazai yi tallan gawayi ba, yakuma pata rai dan kayansa suyi baki ba. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top