KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Yi hakuri da masu nuna ka abayan idon ka, rayuwar kace take burge su amma babu yadda zasu nunamaka saboda girman ka dakuma nuna kai ba kowa bane, ako ina daka sami kanka, kuma duk kankantar ka, sai kasami wadan da a komai na rayuwa sun fika amma yar cigaban da kake samu sai ya tsone musu ido. Gashi kai ba naima kake agunsu ba, amma damuwar su shine suganka acikin walwala. Amma kar kadamu domin duk wanda yake nema a wajan Allah bazai taba rashi.Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Some people will never let you be no matter how far you try to distance yourself from them, they make your problems their topic, they publish your mistakes but hide your kindness. They talk bad about you and disagree with others who say good things about you. Nothing you do ever please them and your failure is their greatest victory over. No matter how powerful you are don't pray to have an enemy, not even your spiritual strength can withstand them talk more of your physical strength. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment