WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
When those you think they care prove you wrong, it hurts like hell. You don't only lose hope in them, you also lose hope in yourself. When someone tells you they care about you and show no signs of what they say, then you should know where to place them. Because giving such people too much space in your life will not only brake your heart, but will also cost you to lose the real once. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Wani abun ciwo da takaici a rayuwa shine idan ka gano cewa waddan da kake zatan masoyanka ne na hakika sune suke haintar ka dakuma kassara ka. Ji zakayi duniyar taimaka zafi saboda takaici. Amma daman ita rayuwa ta gaji hakan daman, kamar yadda akecewa da dan gari ake cin gari da yaki. Wanda kuma yasanka shi yasan makasanka. Fatan mu dai Allah shiga tsakanin nagari da mugu Amin summa Amin. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment