WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Sometimes it's wise to seek advice from even someone you think has less to contribute because life doesn't give you all the sense to solve your problems. Learn to fight your ego to the finish for you to become a better version of the you that you are now. Always see something good in what others have to say cause knowledge comes in different ways and medium. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Ba faduwa bane dan kanaimi shawara daga wajan wanda kafishi sani arayuwa, domin shi agun Allah da akwai abun da yafi ka dashi kuma ilimi nada fadi dan haka hanyoyin samun ilimi da dama suke. Yi kokari ka yaki girman ka ko tayaya domin samun nasaran zama mutum nagari fiye da yanda kake ada. Kalamai ga zuci shawarace ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top