WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Ability is nothing without opportunity and opportunity is nothing without ability. Its hard to have the both and the few who are lucky to have them hardly use them well. When you are blessed to have them both, do not make the same mistake as others do. You may have the ability forever, but the opportunity might be only once in a lifetime. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Sai da dama ake iko Kuma sai da iko ake samun dama. Ko wanne daya daga cikin biyun baya tasiri sai da dayan kamar yadda alakar kai da wuya suke. Idan kasamu dama da iko, yi kokari ka amfana dashi kafin lokaci ya kure maka. Domin ko kana da iko,shi dama sau daya take samuwa kuma sai da ita iko ke dasiri. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top