KALAMAI GA ZUCI !!
8
.
.
.
A rayuwa Idan ka samu dama ka dama domin gudun nadama a lokacin da damar ta kubuce maka. Ba kowa bane ke samun dama sau biu a rayuwa, dan haka ka farga kafin rayuwa ta fargar da kai a likacin da farkawar taka zata zama a banza. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana

Post a Comment

 
Top