KALAMAI GA ZUCI !!
9
.
.
.
Lokaci da dama ababan arone masu wa'adi, kuma koya ka bidasu zasu gushe wataran. Kabi komai sannu da hankali, domin ba'a ado da kayan aro. Kalamai ga zuci shawara ne ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
Home
»
»Unlabelled
» [NEWS]: Kalaman Zuci By Dabo Daprof
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Post a Comment