KALAMAI GA ZUCI !!
3
.
.
.
Duk abun da yaje zai dawo duk dadewa, dan haka ruwan ka ne ka aikata abun kirki, ruwan ka ne ka aikata akasin kirki. Amma mutuna cewa nadama bata baiyana sai lokacin tuba da gyara sun wuce.
Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ta shapa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
Home
»
»Unlabelled
» [News]: Kalaman Zuci By Dabo Daprof
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Post a Comment