KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Kane mawa kanka mace ta gari saboda abu uku...
Na farko kare mutucin ka intazama mata.
Na biu tarbiyar yayanka intazama uwa.
Na uku jinkan Al'umma intazama mai matsiyi.
Idan fata na gari lamiri ne, to yiwa kai alheri ne. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
.
.
WORDS FOR THE MIND!!
.
.
.
Search for a decent woman to marry because of three reasons....
First to protect your dignity when she becomes a wife.
Second to guide your kids when she becomes a mother.
And lastly to assist people when she becomes successful.
If good wishes are gift to offer, then start by giving yourself that offer. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
Home
»
»Unlabelled
» [News]: Kalaman Zuci By Dabo Daprof
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Post a Comment