WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
I believe in the saying that "All fingers are not equal", and for one to achieve his desired goals there most be something that drives him to work hard. If you are not ready to fall or fail, you are not ready for anything yet. What is important is not what people think of you but what you make of yourself.
Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety #Forward_is_the_Focus #FTF
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Na yadda da fadin da akace "Ko yatsun mu ba daya bane a tsayi", manar yadda rayuwar mu dana wasu ba daya bane. Shin kana alfahari da matsayin da kake yanzu ko dai ka raina abun da Allah yamaka? Bakada bukatar takurawa kanka dan kawai ka burge wasu,domin da kasan yadda mutane ke saurin manta wanda ya mutu,da bazaka soma pata lokacin ka wajan burge mutane ko tawani hali ba. Rayuwa tana da fadi, kawai kayi abun da zaka iya.
Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety #Forward_is_the_Focus #FTF
Post a Comment