KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Darasin dake cikin rayuwa nada yawan gaske, amma kuma fahintar hakan a wajan mai nazari abune mai sauki. Wani lokacin idan kaga mutun da dukiya ko arziki fiye da bukatun sa to karka masa bakin ciki ko ka nuna wa Allah damuwar ka akan hakan. Akwai bayin Allah da dama wanda shine Allah ya daurawa nauyin su batara da shikansa yasani ba, da wannan dukiyar yake biyamusu bukatun su. muyi kokari mu kyautatawa juna zato, mukuma yi hakuri da rayuwa, wata rana muma zamu yi nasara. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety #Forward_is_the_Focus #FTFL

WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
God placed some people over others for a purpose, we all can not have it all but everyone can have what nobody else have because we all need each other to make the world go round. Don't see it as injustice if you see someone with wealth more than their needs, sometimes the wealth you see them with is for many people to enjoy from it that is why they are being blessed by God. Be patient and wish them well, one day yours will come too. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske #arewawriterssociety #Forward_is_the_Focus #FTF

Post a Comment

 
Top