WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
The ups and downs of life is not what defines you, but your tolerance, patience and faith is what defines you. Hardship and difficulties are just for a while, with time all will be well some day. There will be struggles and hustle, but you will win at last. Don't just give up on yourself because success has no elevator, you most take the staircase.
Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Samu da rashi bashine ke nuna wanene kai ba, hakurin ka,juriyar ka, ma'amalar ka dakuma tawakkalin ka shi ke nuna wanene kai. Zaka samu kanka a farin ciki, zaka samu kanka a damuwa, zaka samu zaka rasa, zaka so za'a so ka, zaka bata wa wani kuma wani zai bata maka. Komai na rayuwa darasi ne, amma mai tunani ne zai jane hakan yakuma wa'anzantu.
Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top