WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
You feel you know it all, step out there and realize how little your knowledge is. You think you have it all, go out there to see how little you have when compared to someone. You believe you've seen it all, go out there and you will appreciate your situation when you discover the hardship others go through. Be grateful for every moment and always learn just to grow up and not to show off. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muna_kwana

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Yadda kake tunanin rayuwa ba haka fa take ba, kuma dan akaro na farko baka yi dace ba bayanifin nagari sun kare. Hakan kada ya sa kayiwa kowa kudin goro,domin lokacin da zaka hadu da nagari, bazaka basu dama kuma zaka cigaba da bulayi kana neman abun da gashi kusa dakai baka sani ba. Mafita itace kayi addu'a kakuma kula,amma kiyayewa kam na Allah ne. Allah ya karemu daga abun da zai kawar da farin cikin mu amin. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top