WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
Be careful with the things you tell others about yourself, not everyone who gives you listening ear is there to help you solve your problems. Some only want to get details about your weakness then use that to destroy you easily. The stomach is not only meant for storing food, use part of it to save your secret. And always remember that sometimes, somethings are better left unsaid.
Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Ba duk wanda ya baka aron kunnuwar sa alokacin da kake cikin damuwa bane masoyinka, wani yana so yaji sirrinka ne domin ya yake ka da ita. Mutane sun fi so a koda yaushe suji kana cikin kunci da damuwa, gashi kuma kai bawani abu ka tare musu ba. Dan haka yana da kyau kasan mai zaka baiyana, kuma waya dace ka fadawa. Gudun kada Allah ya riga ya rufamaka asiri amma kai dakan ka taunawa kanka asiri. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment