WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
If you are asked to number the hard times and difficulties you faced in life but yet still made it this far, believe me you will lose count. So don't allow yourself be defeated, by the challenges you facing at the moment. you may not know how far you have to hold on before all of this is over, but in the end you will be glad you never gave up. Think about those who depend on you for their happiness, how would they feel when you are down?
Life may be hard for you but it most be lived for others. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana

KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Kamai lokaci ne, kuma Allah shike da lokaci. kuma idan har Allah ne keda lokaci, to tabbas shima komai na Allah ne. Kada halin da kake ciki na rashin jindadi yanzu ya sa ka manta waya ke yi wa bawa, domin duk wanda ya nema wa wajan wanin sa hakika yana tare da kunci da bakin ciki. Ba komai bane a wajan Allah ya chanza maka bakin ciki da farin ciki, kawai kayi hakuri ka dogara gare shi domin kasamu rabauta. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske

Post a Comment

 
Top