WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
When people start noticing you and all attention is on you, that is when you should leave the stage. because it is better to leave when the ovation is laud. Don't wait till you exhaust your all,because no matter how beautiful a container is, it is the content that matters most. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
.
.
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Aduk lokacin da kallo ya koma kanka kuma duniya tafara ribibinka, to awannan lokacin ne ya kamata ka ja girman ka kakuma budawa wasu hanya domin suma duniya ta sansu tun anayi dakai. Domin komai samanmai kararrai ne. yanda Allah ya gina ka, yi kokari kaima ka gina wasu. Domin alokacin da duniya ta juya maka baya, zaka samu masu tunawa da kai har su taimake ka. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana

Post a Comment

 
Top