WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
There is a reason why not eveveryone is rich (leadership)
There is a reason why not everyone is educated (leadership)
There is a reason why we are not of the same age (leadership)
There is a reason why we are not of the same gender (leadership)
There is a reason why some are employees and others unemployer (leadership)
It is not that 'GOD' has personal likeness for some people and decided to place them above others,but because no one can lead others without following someone above him. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Dan Adam da mugunta yake, akan biyan bukatar sa sai ya cutar da wasu ko ajikinsa. Amma irin su sunfi kowa zagin shuwagabannin su. Dan Adam abokin mu'amala ne, amma kuma ba abun yadda da dogoro bane. Dan Adam zai nuna maka so a fili amma a zuciyar sa kiyayya ce zalla. Dan Adam zai yabe ka a gaban ka amma abayanka ya ci naman ka. Dan Adam zai taimake ka a boye amma ya maka gori a fili. Dan Adam yawuce tunanin Dan Adam, sai dai Allah. Akullum ka roki Allah ya tsereka daga sharrin Dan Adam. Kalamai ga zuci shawara ce da mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof
#ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment