WORDS FOR THE MIND !!
.
.
.
You want to hear the bitter truth?
Stay away from those who don't consider you exist on less when they are in need of your help. Nothing goes for nothing, even those who run charity expert reword from God in return. You most learn the ways of man if you wish to understand them, this doesn't mean you are wicked but being mindful. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern.
From Dabo Daprof
#ladagoma, #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Yi kokari ka guji wanda baya tunawa da kai sai biyan bukatar sa ta taso kuma sai da taimakon ka hakan zai samu. Arayuwa babu wani abu da badan riba akeyin sa ba. Ko mai aikin alheri ai dan lada yakeyi, kuma daman ina amfanin sanaiyar da bazata maka rana ba? Yin hakan agunka bawai yana nifin kai mugu bane, amma kawai kana kokarin kiyayewa ne. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa
Daga Dabo Daprof
#Ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana #ki_bani #da_gaske
Post a Comment