WORDS FOR THE MIND!!
.
.
.
You don't always have to be simple and nice to everyone, no one is born perfect and you are not different. Let people around you understand you also deserve to be respected and if anyone is interested to get the same from you, they should also give the same. Words for the mind is an advice for the wise and a lesson to whom it may concern. From Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
KALAMAI GA ZUCI !!
49
.
.
.
Wani lokacin zaka damu ganin cewa addu'ar ka bata karbuwa. Amma watakila hakan shine yafi alheri gareka,domin killa amsa addu'ar ka yanzu bazai yi tasiri akan amsa shi nan gaba ba. Duk girman damuwar ka, bai ka girman rahamar ubangijin ka ba. Shine zai share hawayanka yakuma gaba murmushi mara yankewa. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tunani kuma darasi ga wanda ya shafa. Daga Dabo Daprof #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana
Post a Comment