KALAMAI GA ZUCI !!
.
.
.
Ba daidai bane kace sai lokaci kaza zaka yi abun da ya kamata kayi yanzu, domin lokaci wane kwauta ne da kowa ke samu amma amfana da shi sai wanda ya san darajar sa. Kazamo daga wanda suka san darajar lokaci dan gudun nadama alokacin da hakan baida wani amfani. Kalamai ga zuci shawara ce ga mai tubani kuma darasi da wanda ya shafa. #ladagoma #arewamusicbook #munajone #inayinku_masoyana #commit #ina_muka_kwana

Post a Comment

 
Top