NEWS!!!
Dabo Daprof got awarded by Kano state university of science and technology Wudil just ten days to his birthday.
The event took place on Wednesday 24-05-2017 at the school convocation arena after the Old school day occasion which Dabo Daprof was the Host(MC) and also a special guest at the event. The certificate of Honor and recognition was presented to Dabo Daprof by the president of national association of kano state students (NAKSS) k.u.s.t chapter in the person of comrade Muhd I.Aminu (mutete administration).
This is the 3rd time in 2017 that Dabo Daprof is being awarded with certificate of recognition and with hit songs like ladagoma and Ina muka kwana that are trending across radio stations in the northern part of Nigeria, Dabo Daprof doesn't seems to be giving up anytime soon. Congratulations to you Dabo Daprof and we wish you more success in life. #kust_trending_news
LABARAI !!!
Jami'ar Wudil dake jahar kano ta karrama mawaki Dabo Daprof ana saura kwana goma da zagayowar ranar haihuwar sa.
Karramawar tabiyo bayan bikin tuna zamanin da wato (old school day) wacce makarantar tayi a ranar laraba 24 ga watar mayu shakara ta 2017 karkashin kungiyar dalibai ta jahar kano (NAKSS). Inda shugaban kungiyar comrade Muhd I. Aminu (mutete) ya jagoranci wannan karramawar da akayi wa shahararran mawakin nan kuma mai barkwanci Dabo Daprof wanda shi yayi M.C a wannan biki da aka gudanar a dakin taro ta convocation arena dake cikin jami'ar ta kimiya da fasaha dake karamar hukumar Wudil dake jahar kano a Nigeria. Muna wa Dabo Daprof murna da fatan alheri dakuma ban gajiya tare da godiya bisa gudunmawar daya ke bawa Hausa hip-hop da cigaban matasa a panni daban daban. Allah ya kara daukaka da basira amin summa amin.
Sanarwa daga Kust_trending_news
Post a Comment